Facebook Twitter
in Web 申博管理网登入 www.9999msc.net

Hira da Ahmad Yusuf dan Najeriya dake karatun digiri na biyu a birnin Fuzhou dake kudancin kasar Sin

Ya kamata Najeriya da Sin su karfafa hadin-gwiwa ta fannin sufurin jiragen sama

Hira da Sulaiman Babajiya Usman na babban gidan talabijin na NTA a Najeriya
Ra'ayoyinmu
• Sharhi: Sin mai bin hanyar ci gaba cikin lumana ta zama mai karfafa kwanciyar hankalin duniya
Yadda Jamhuriyar Jama'ar Sin ta samu bunkasuwa cikin shekaru 70 da suka wuce ya shaida cewa, kasar Sin mai bin hanyar samun ci gaba cikin lumana ta ba da gudummawa ga samun zaman lafiyar duniya a fannoni daban daban, haka kuma sakamakon kasancewar kasar Sin, duniya ta kara samun kwanciyar hankali.
• Sharhi: Sin na da manufar kiyaye muhalli
Cikin 'yan shekarun nan, kasar Sin ta ci gaba da karfafa ayyukan kiyaye muhalli, inda ta kaddamar da ayyukan hana zaizayar kasa, da kuma fadadar hamada. Kuma jimillar bishiyoyin da aka dasa a duniya daga shekarar 2000 ya zuwa yanzu, kashi 1 bisa 4 an dasa su ne a kasar Sin.
申博管理网登入More>>
Duniya Ina Labari
• Sin ta taka muhimmiyar rawa wajen kiyaye muhallin duniya
A jiya ne, aka gudanar da taron manema labaru na 4, a cibiyar watsa labaru ta bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar sabuwar kasar Sin, inda ministan ma'aikatar kiyaye muhallin kasar Sin Li Ganjie ya bayyana cewa, a cikin shekaru 70 da suka gabata, Sin ta samu manyan nasarori kan sha'anin kiyaye muhallin kasar.
More>>
Hotuna

'yar kabilar Uygur a jihar Xinjiang ta kasar Sin ta yi nasarar kawar da talauci ta kiwon tattabara

Magangarar ruwa na Delian na kan iyakar kasar Sin da Vietnam wanda girmansa ya kai matsayin farko a Asiya

Abincin kabilar Tibet ta kasar Sin

Bikin faretin soja karo na farko da aka shirya a shekarar 1949 a sabuwar kasar Sin
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Matsayin matan kasar Sin a fannin siyasa ya karu sosai, sun kuma samu tabbaci a fannin kiwon lafiya da samun ilmi
A cikin shekaru 70 da suka gabata, a yayin da kasar Sin ke neman ci gaba yayin da take tasowa, zuwa lokacin da ta samu wadata da kuma karfi, sha'anin mata ma ya samu gagarumar nasara a tarihin kasar. Ya zuwa yanzu, matsayin matan kasar Sin a fannin siyasa ya karu sosai, kuma an ba su tabbaci sosai a fannonin kiwon lafiya da samun ilmi.
申博管理网登入More>>
• Hira da Ahmad Yusuf dan Najeriya dake karatun digiri na biyu a birnin Fuzhou dake kudancin kasar Sin
A yayin da kasar ke shirye-shiryen gudanar da bikin cika shekaru 70 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Kasar Sin, a wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da Ahmad Yusuf, wani dalibi dan Najeriya dake karatu a jami'ar fasahar aikin gona da gandun daji ta Fujian dake kudu maso gabashin kasar Sin, da farko ya bayyana tarihin rayuwarsa da yanayin koyo da....
More>>
• Hadin gwiwar kasashen Sin da Najeriya
Tun lokacin da kasashen Sin da Najeriya suka kulla huldar diflomasiya a tsakaninsu a ranar 10 ga watan Fabarairun shekarar 1971, dangantakar kasashen take ta kara bunkasa, har ma suka播放器代码 fadada alakar zuwa fannoni daban-daban. Kafin kulla wannan alaka, jami'an kasashen biyu sun sha ziyartar kasashen juna a mabanbantan lokuta......
More>>
• Sin ta samu gagarumin ci gaba a fannin raya wasannin Olympics cikin shekaru 70 da kafuwar sabuwar jamhuriyar kasar
Alal hakika duniya ta ganewa idanun ta irin gagarumin ci gaba da kasar Sin ta samu a fannin tattalin arziki, da zamantakewar al'umma tun daga shekarar 1949 wato shekaru 70 da suka gabata; tun kafuwar sabuwar janhuriyar kasar Sin kawo yanzu. Cikin wadannan shekaru, tattalin arzikin kasar Sin ya yi matukar fadada daga dukkanin fannoni, yayin da karfin sa ke kara yin tasiri ga tattalin arzikin duniya baki daya...
申博管理网登入More>>
• Ni da kasar Sin (1)
A ranar 1 ga watan Oktoba na wannan shekara ne, jamhuriyar jama'ar Sin za ta cika shekaru 70 da kafuwa, kuma domin murnar wannan muhimmiyar rana, daga ranar 10 ga watan Yulin wannan shekara har zuwa ranar 31 ga watan Agusta, mun shirya gasar rubutu mai taken "ni da kasar Sin"...
More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China

 

申博太阳城娱乐网直营网 www.33msc.com 申博游戏桌面下载官网 申博138娱乐网直营 菲律宾太阳城开户登入 www.9810.com
菲律宾申博游戏怎么登入 申博手机版下载登入 菲律宾申博直营网 www.msc66.com 申博官网登录 www.38333.com
www.msc3838.com 申博微信支付充值 网上百家乐登入 申博娱乐场直营网 申博太阳城现金网游戏 太阳成菲律宾网站